Jami’an Tsaro A Abuja Sun Kama A’isha Buhari, Amma Ta Bogi

FB IMG 15161417759062484 300x222 - Jami'an Tsaro A Abuja Sun Kama A'isha Buhari, Amma Ta Bogi

Rundunar ‘yan sandan Nijeriya dake babban birnin tarayya Abuja, dun yi nasarar damke wata ‘yar damfara mai shekaru 37, dake damfarar mutane da sunan uwargidan shugaban kasa, Aisha Muhammadu Buhari.

An damke A’isha Buharin bogin ne a lokacin da take kokarin damfarar ofishin Fadama lll da sunan matar shugaban kasa.

Updated: January 16, 2018 — 11:30 pm

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Copyright © 2018 Leofirms.com - All rights reserved Leofirms.com is owned and managed by Kikiotolu Technologies Ltd.